FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

Paket:
com.sadiksalihu.fassarararbaunannawawi
Downloads:
10K
Größe:
1.2 MB
Erforderliche android-version::
2.2 oder höher
Aktualisiert:
5. Aug 2016
88
Letzte version:
1.0
Alter:
Jeder
Download

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan dan littafi FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Kommentare

Ähnlich

Apps von ABUBAKAR SADIK SALIHU