Koya Turanci

Koya Turanci

Paket:
com.benyakubu.koyaturanci
Downloads:
10
Größe:
1.4 MB
Erforderliche android-version::
4.0 oder höher
Aktualisiert:
22. Feb 2014
Letzte version:
1.0
Alter:
Jeder
Download

Koya Turanci shi ne aikace ta farko da za ya taimake ku koyan turanci yanda ya kamata ba tare da kuna cikin aji'n karatu ba. Abun yi kawai shi ne, za ku taba kalma'n hausa a wayar ku, nan da nan za ku ji waya'n a takarce ya fadi kalma'n magana'n a turanci.

Kommentare

Ähnlich

Apps von Benditas